Ahlul BaitiWannan mumini kuwa shi ne Aliyu (a.s.), fasikin kuma shi ne Walid bn Ukba([48]). (3). Fadar Allah Madaukakin Sarki:
Ø£Ùَمَنْ كَانَ على بَبّÙÙ†ÙŽØ©Ù Ù…Ùنْ رَبّÙه٠ويَتْلوه٠شَاهدٌ Ù…Ùنْه٠"Shin wanda ya kasance a kan hujja bayyananna daga Ubangijinsa, kuma shaida na binsa daga gare shi..." (Surar Hudu, 11:17) Manzon Allah (s.a.w.a.) shi ne yake bisa hujja bayyananna a al'amarinsa, shaidan kuwa shi ne Imam Ali (a.s.) ([49]). (4). Fadar Allah Madaukakin Sarki:
(Ùإنَّ اللهَ Ù‡ÙÙˆÙŽ مَوْلاه٠وجÙبْريل٠وصَالØ٠المؤمÙنين) "...to lalle Allah Shi ne Mataimakinsa da Jibrilu da Salihin muminai..." (Surar Tahrim, 66: 4) Salihin muminai a nan shi ne Aliyu bn Abi Dalib (a.s.) ([50]). (5). Fadar Allah Madaukakin Sarki: (وتَعÙيَها Ø£ÙØ°ÙÙ†ÙŒ واعÙÙŠÙŽØ©ÙŒ) "...kuma wani kunne mai kiyayewa ya kiyaye". (Surar Alhakkatu, 69: 12)
|