Ahlul Baiti[84] Suyudi ya ruwaito shi cikin Ihya'ul Mayyiti shafi na 40-41, yana cewa: "Dailmai ya fitar da shi daga Aliyu, kamar yadda kuma Al-Muttaki ya ambato shi cikin Kanzul Ummal juzu'i na 8, shafi na 278, kamar yadda kuma Ibn Hajar ya ambato shi cikin Sawa'ikul Muhrika, shafi na 103. [85] Suyudi ya ruwaito shi cikin Ihya'ul Mayyiti shafi na 39, daga Dabarani daga Ibn Abbas, haka ma Al-Muttaki ya ambato shi cikin Kanzul Ummal juzu'i na 8, shafi na 212, yana cewa: "Dabarani ya nakalto shi daga Ibn Abbas, sannan kuma Haithami ma ya ambace shi cikin Majma'ul Zawa'id juzu'i na 10 shafi na 346, ya ce: "Dabarani ya ruwaito shi cikin Al-Kabir da Al-Awsad. [86] Ihya'ul Mayyiti na Suyudi shafi na 38, Majma'ul Zawa'id na Haithami juzu'i na 5 shafi na 195, Usudul Gaba na Ibn Athir juzu'i na 3 shafi na 137, Hilyatul Awliya na Abu Na'im juzu'i na 9 shafi na64 daga Aliyu (a.s.). [87] (*)- Shaikh Tabrisi yana daga cikin shahararru kana manyan malaman mazhabar Shi'a Imamiyya a qarni na shida hijiriyya. [88] (**)- Sayyid Murtadha: shi ne Aliyu bn Husain, yana daga cikin manya-manyan malaman Shi'a Imamiyya na qarni na hudu hijiriyya, kuma yana daga cikin daliban Shaikh al-Mufid kuma malamin Shaikh al-Tusi, Mu'assasin Jami'ar birnin Najaf al-Ashraf, ya rasu a shekara ta 437 Hijiriyya. [89] Majma'ul Bayan fi Tafsiril Kur'an na Shaikh Dabarasi a mukaddimar tafsirin. [90] Kama na sama. [91] Ma'al Khatib fi Khututihi al-Aridha na Shaikh Lutufullah Safi, shafi na 42. [92] Tafsirul Tibyan Shaikh Dusi juzu'i na 1shafi na3. [93] Ala'ur Rahaman na Shaikh Al-Balagi, juzu'i na 1 shafi na 18.
|