Ahlul Baiti[133] Mubadi Amma fi Ilmil Hadith na Shaikh Baha'i shafi na 22. [134] Kitabul Irshad na Shaikh Mufid babin falalar Imam Aliyu bn Husain (a.s.). [135] Kamar na sama, shafi na 257. [136] Ahlulbaiti na Abu Ilmi. [137] Tazkiratul Khawas na Ibn Jawzi. [138] A'alamul Wara bi A'alamul Huda na Allama Dabrisi/ Nassosin da suke nuni da Imamancinsa/ shafi 252 da kuma Manakib Aali Abi Dalib/ juzu'i na 3. [139] Kitabul Irshad na Shaikh al-Mufid, Fusulul Muhimma na Ibn Sabbag al-Maliki, Ya'akubi cikin Tarihinsa da Sabalanji cikin Nurul Absar da kuma Ibn Jawzi cikin Tazkiratul Khawas. [140] Imam Sadik wal Mazahibul Arba' na Asdar Haidar, juzu'i na 2, ya nakalto daga Shazratul Zahab juzu'i na 1, shafi na 149. [141] Siratul A'imma Ithna Ashr na Hashim Ma'aruf al-Hasani, juzu'i na 2, shafi na 198. [142] Allama Muhsin Amin ya nakalto shi cikin littafinsa na A'ayanu al-Shi'a, juzu'i na 3, shafi na 34.
|