Ahlul Baiti[230] Kitabul Irshad na Shiekh Mufid, shafi na 204. [231] Maktal al-Husain na Abdurrazak al-Mukarram, shafi na 141- 142. [232] Biharul Anwar na Allamah Majlisi, juzu'i na 47, shafi na 325, daga littafin Rijal al-Kishshi. [233] (*) Shi dai wannan yunkuri an yi shi karkashin jagorancin Husain bn Ali bn Hasan bn Hasan bn Imam Hasan bn Imam Ali bn Abi Talib, kuma an yi don fuskantar halifan Abbasiyawa Al-Hadi a Madina, bayan da shi Husain.. ..din ya dauki alkawari a kabarin Kakansa Manzon Allah (s.a.w.a.). A yayin wannan yunkurin, Husain ya yi shahada a hannun Abbasiyawan a kusa da garin Makka. Hakika ana daukan wannan yunkuri na Fakh a matsayin bala'i na biyu da ya fada wa Ahlulbaiti bayan waki'ar Karbala. [234] Makatilul Talibiyyin na Abul Faraj, shafi na 447. [235] Makatilul Talibiyyin na Abul Faraj, shafi na 445. [236] Kamar na sama, shafi na 450. [237] Bihar al-Anwar na Allamah Majlisi, juzu'i na 48, shafi na 151. [238] Kamar na sama, shafi na 165. [239] (*) An tara wadannan adduo'i na Imam Zainul Abidin a cikin wani littafi da ake kira Sahifatus Sajjadiyya.
|