Ahlul Baiti[162] Abu Dawud ya ruwaito cikin Sunan dinsa, juzu'i na 4, shafi na 104, hadisi na 4282, Fusulul Muhimma na Ibn Sabbag al-Maliki. [163] Sunan Abi Dawud na Abu Dawud juzu'i na 4, shafi na 104. [164] Imam Ali (a.s.) cikin littafin Nahjul Balagah, huduba ta 1. [165] Hadisi mai tsarki daga Imam Sadik (a.s.). [166] Imam Ali cikin Nahjul Balagah bangaren kalmomin hikima, hikima ta 470. [167] Usulul Kafi na Kulayni, juzu'i na 1, babin tauhidi, shafi na 85. [168] Usulul Kafi na Kulayni, juzu'i na 1, babin tauhidi, shafi na 86. [169] Kamar na sama, shafi na 88. [170] Kamar na sama, shafi na 90. [171] Kamar na sama, shafi na 93.
|