Ahlul Baiti[24] Zamakhshari cikin littafin al-Kashshaf, yayin tafsirin Surar Insan, haka nan kuma Fakhrurrazi shi ma ya kawo wannan ruwaya cikin littafinsa na Tafsir al-Kabir . Haka ma Tabrisi cikin Majma'ul Bayan. [25] Birnin Makka ya fuskanci fari mai tsananin gaske kafin aiko Ma'aiki (s.a.w.a.), don haka sai Manzon Allah (s.a.w.a.) ya dauko Imam Ali (a.s.) daga wajen mahaifinsa Abu Talib (a.s.) zuwa gidansa don yi masa tarbiyya da kuma saukaka wa Baffansa (Abu Talib) wanda ya kasance fakiri ne. [26] Zamakshari cikin al-Kashshaf yayin tafsirin Surar Ma'ida aya ta 55. [27] Al-Wahidi cikin Asbabun Nuzul / Surar Ma'ida aya ta 55. [28] Mai son karin bayani sai ya koma ga..... [29] Hakim al-Haskani cikin littafin Shawahid al-Tanzil juzu'i na 1 shafi na 190 ya ruwaito cewa: [30] Majma' al-Zawa'id, juzu'i na 9, shafi na 163-165. [31] Hakim al-Haskani ya ruwaito shi cikin juzu'i na 1, shafi na 192-193. [32] Majma' al-Zawa'id, juzu'i na 9 shafi na 163-165, da kuma Ibn Kathir juzu'i na 5 shafi na 209-213. [33] Tarikh ibn Kathir, juzu'i na 5 shafi na 213.
|