Ahlul Baiti[240] Al-Manakib na Ibn Shahru Ashub, juzu'i na 4, mas'alar mai da Imam Bakir (a.s.) zuwa Sham. [241] Kamar na sama. [242] Dala'il al-Imamah na Muhammad bn Jarir Tabari, vangaren rayuwar Imam Bakir (a.s.). [243] (*) A nan yana nuni da fadin Manzon Allah (s.a.w.a.) ga sahabinsa Jabir Abdullah al-Ansari ne cewa: Lalle kai za ka riski daya daga cikin 'ya'yan Husaini, shi zai tsaga ilmi, don haka ka isar da gaisuwa ta gare shi". To a saboda haka ne aka kiran Imam Bakir (a.s.) da wannan suna na Bakir , wato mai tsatstsaga ilmi. [244] Imam Sadik na Abu Zuhra, shafi na 138. [245] Tazkiratul Khawas na Ibn Jawziyya, shafi na 359. [246] Al-Fusulul Muhimma na Ibn Sabbag Al-Maliki, babin rayuwar Imam Hasan Askari (a.s.). [247] Al-Fikhu ala mazahibil Khamsa na Shaikh Muhammad Jawad Mugniyya, shafi na 114. [248] Al-Fikhu ala mazahibil Khamsa na Shaikh Muhammad Jawad Mugniyya, shafi na 466. [249] Safinatul Bihar na Shaikh Abbas Kummi, babin karya, shafi na 484. [250] Sunan Abi Dawud na Abu Dawud, juzu'i na 4, babin yada sallama, shafi na 350. [251] AlManakib na Khawarizmi, juzu'i na 5, shafi na 44. [252] AlManakib na Khawarizmi, juzu'i na 5, shafi na 122.
|