DU'A'UL KUMAILYa Allah mulkinKa Ya girmama, MatsayinKa ya daukaka, tanadinKa ya boyu Al'amarinka ya bayyana,

وَغَلَبَ قَهْرُكَ وَجَرَتْ قُدْرَتُكَ وَلا يُمْكِنُ الفِرارُ مِنْ حُكُومَتِكَ

wa galaba kahruka wa jarat kudratuka, wa la yumkinul firaru min hukumatika,

KarfinKa ya yi rinjaye, kudurarKa ta gudana, ba zai yiwa a tsere daga MulkinKa ba,

اللَّهُمَّ لا أجِدُ لِذُنُوبي غافِراً ولا لِقَبائِحي ساتِراً ولا لِشيءٍ مِنْ عَمَلِيَ القَبيحِ بالحَسَنِ مُبَدِّلاً غَيْرُكَ

Allahumma la ajidu li zunubi gafiran wa la likaba'ihi satiran, wa la lishai'in min amaliyal kabihi bil hasani mubaddilan gairaka,

Ya Allah ni ban sami wani wanda zai gafarta mini zunubina ba, da wanda zai suturce miyagun ayyukana ba, da wanda zai musanya mini mummunan aikina da kyakkyawa ba baicin Kai,

لا إلهَ إلاّ أنْتَ سُبْحانَكَ وَبِحَمدِكَ ظَلَمْتُ نَفْسي وَتَجَرَّأتُ بِجَهلي

la ilaha illa anta subhanaka wa bihamdika zalamtu nafsiy, wa tajarra'atu bijahliy,

Buba wani abin bautawa baicin Kai, tsarki ya tabbata gare Ka, dukkan godiya taKa ce. Na zalunci kaina. Na yi wauta da jahilcina,back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 next