DU'A'UL KUMAILYa Allah Ka gafarta mini zunubban da ke kekketa shamaki,

اللّهُمَّ اغْفِر لِيَ الذُّنوبَ الّتي تُنزِلُ النِّقَمَ

Allahummagfir liyaz zunubal lati tunzilun nikam,

Ya Allah Ka gafarta mini zunubban da ke sauko da azaba

اللَّهُمَّ اغْفِر لِيَ الذُّنوبَ الَّتي تُغَيِّرُ النِّعَمَ

Allahummagfir liyaz zunubal lati tugayyirun ni'ama

Ya Allah Ka gafarta mini zunubban da ke Canja ni'ima,

اللَّهُمَّ اغْفِر لِيَ الذُّنوبَ الَّتي تَحبِسُ الدُّعاءَ

Allahummagfir liyaz zunubal lati tahbisud du'a'a

Ya Allah Ka gafarta mini zunubban da ke tsare addu'a,back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 next