DU'A'UL KUMAILYa Ubangijin dukkan halittu. Ashe zai yiwu Kana gani, tsarki ya tabbata gare Ka, Ya Ubangijina, godiya ta tabbata gare Ka, Kana jin muryar bawa musulmi an kulle shi a cikinta a sakamakon sabonsa,

وذَاقَ طَعْمَ عَذابِها بِمَعْصِيَتِهِ وَحُبِسَ بَينَ أطْباقِها بِجُرمِهِ وجَريرَتِهِ

wa zaka da'ama azabiha bima'asiyatihi, wa hubisa baina adbakiha bijurmihi wajariratihi,

Kuma ya dandana azabarta don zunubinsa; an tsare shi a cikin dabakokinta saboda laifinsa da zunubinsa,

وَهُوَ يَضِجُّ إلَيكَ ضَجيجَ مُؤمِّلٍ لِرَحْمَتِكَ

wa huwa yadhijju ilaika dhajija mu'ammilin li rahmatika,

Kuma yana gunjin kuka gareKa, gunji irin na mai sanya tsammani da rahamarKa,

ويُنادِيكَ بِلِسانِ أهْلِ تَوحِيدِكَ وَيَتَوَسَّلُ إلَيْكَ بِرُبُوبِيَّكَ

wa yunadika bilisani ahli tawhidika, wa yatawassalu ilaika birububiyyatika,

Yana kiran Ka da harshen tauhidinKa, kuma yana tawassuli zuwa gare ka da shugabancinka.back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 next