DU'A'UL KUMAILwa bi kuwwatikal lati kaharta biha kulla shai'in wa khadha'a laha kullu shai'in, wa zalla laha kullu shai'in

Da kuma karfinKa wanda ka gallabi kome da shi, Kuma kome ya rusuna gare .shi kuma ya kaskanta gare shi,

وَبِجَبَروتِكَ الَّتي غَلَبتَ بِها كُلَّ شيءٍ

wa bijabarutikal lati galabta biha kulla shai'in

Da fifikonKa wanda Ka rinjayi kome da shi,

وَبِعزَّتِكَ الَّتي لا يَقُومُ لَها شيءٍ

wa bi izzatikal lati la yakumu laha shai'un, Da daukakarKa wadda babu wani abu da zai iya da ita,

وَبِعَظَمَتِكَ الّتي مَلأتْ كُلَّ شيءٍ

wa bi Azamatikal lati mala' at kulla shai' in

Da girmanKa wanda ya cike kome da kome,back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 next