DU'A'UL KUMAILGame da zafin azaba ne da tsananinta ko kuma game da tsawon bala'i ko kuma dorewar zamaninsa,

فَلَئِنْ صَيَّرتَني لِلْعُقوباتِ مَعَ أعْدائِكِ وَجَمَعْتَ بَينِي وَبَينَ أهْلِ بَلائِكِ

fala'in sayyartaniy lil'ukubabati ma'a a'ada'ika wajama`ata baini wa baina ahli bala`ika,

Idan har Ka sanya ni a cikin ukuba tare da makiyanKa, kuma Ka hada ni da tare da maa'abuta bala'inKa,

وَفَرَّقْتَ بَيْني وَبَينَ أحِبَّائِكَ وأوْلِيائِكِ

wa farrakta bainiy wa baina ahibba'ika wa awliya'ika,

Kuma Ka raba tsakanina da masoyanka,da waliyanka.

فَهَبْني يا إلهي وسَيِّدي وَمَولاي وَرَبِّي صَبَرتُ علي عَذابِكَ فَكَيفَ أصْبِرُ علي فِراقِكَ

fahabniy ya ilahiy wa sayyidiy wa mawlayya wa Rabbiy sabartu ala azabika, fa kaifa asbiru ala firakika,

Da waliyanka, to Ya Ubangijina, Shugabana, Majibincina, Mai kare ni, Ka sanya ni in yi hakuri a kan azabarKa, amma ta yaya zan iya hakuri a kan rabuwa da kai?back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 next