DU'A'UL KUMAILواجْعَلْني مِنْ أحْسَنِ عَبِيدِكَ نَصيباً عِنْدَكَ وأقْرَبِهِمْ مَنْزِلَةً مِنكَ وأخَصِّهِمْ زُلْفَةً لَدَيكَ

waj' alniy min ahsani abiydika nasiban indaka, wa akrabihim manzilatan minka, wa akhassihim zulfatan ladaika,

Kuma Ka sanya ni daga cikin mafifitan bayinKa masu rabo a gurinKa, da kuma mafi kebantarsu kusantaka gare Ka,

فإنَّهُ لا يُنالُ ذلِكَ إلاّ بِفَضلِكَ

fa'innahu la yanalu zalika illa bi fadhlika Kuma babu wani mai samun haka sai dai da falalarKa,

وَجُدْ لِي بِجُودِكَ واعْطِف عَلَيَّ بِمَجْدِكَ واحْفَظني بِرَحْمَتِكَ

wa jud liy bi judika, wa'adif alayya bi majdik, wahfazniy bi rahmatik,

Ka yi baiwa gare ni da kyautarKa, kuma Ka tausasa mini da girmanKa, kuma Ka kare ni da rahamarKa,

واجْعَلْ لِسانِي بِذِكْرِكَ لَهِجاً وَقَلْبي بِحُبِّكَ مُتَيَّماً

waj'al lisaniy bi zikrika lahijan, wa kalbiy bihubbika mutayyaman,back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 next