DU'A'UL KUMAILwa kunil lahumma bi'izzatika liy fil ahwali kulliha ra'ufan, wa alayya fijami'il umuri adufan ,

Ya Allah, kuma, Ka zamanto mini mai sassautawa a kowane hali, mai tausasawa a dukan wani hali,

إلهي وَرَبِّي مَنْ لِي غَيْرُكَ أسْألُهُ كَشفَ ضُرِّي وَالنَّظَرَ في أمْري

ilahiy wa rabbiy man liy gayruka as'aluhu kashfa dhurriy wan nazara fiy amriy,

Ya Ubangijina Majibincina wa nake da shi bayan Kai wanda zan roke shi yayewar damuwata da kuma duba al'amarina

إلهي وَمَولايَ أجْرَيتَ عَلَيَّ حُكْماً اتَّبَعْتَ فيه هَوى نَفْسي

ilahiy wa mawlaya ajraita alayya hukman ittaba'atu fihi hawa nafsi

Ya Ubangijina Ya Majibincina ashe za Ka gudanar da hukunci a kaina a kan abinda na bi son raina a cikinsa,

وَلَمْ أحْتَرِس فِيهِ مِنْ تَزيينِ عَدُّي فَغَرَّني بِما أهْوى وَأسْعَدَهُ على ذلِكَ القَضاءُ

wa lam ahtaris fihi min tazyini aduwiy, fagarraniy bima ahwa, wa as'adahu ala zalikal kadha'uback 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 next