DU'A'UL KUMAILli'annahu la yakunu illa an gadhabika wan tikamika wa sakhadik, wa haza ma la takumu lahus samawatu wal ardhu,

Domin ba ya aukuwa sai daga fushinKa da ramuwarKa, da fushinKa, wannan kuwa abu ne da sammai da kasa ba za su iya jurewa ba.

يا سَيِّدي فَكَيفَ بِي وأنا عَبْدُكَ الضَّعيفُ الذَّليلُ الحَقيرُ المِسكِينُ المُستَكينُ

Ya Sayyidiy fakaifa biy wa ana abdukad Dha'ifuz zalilul hakirul miskinul mustakinu,

Ya Ubangijina to ni kuma ta yaya zan iya, alhali ni bawanKa ne rarrauna, wulakantacce, tozartacce, miskini, wahalalle.

يا إلهي وَرَبِّي وسَيِّدي وَمَولايَ لأيِّ الأمُورِ إلَيْكَ أشْكُو ولِما مِنْها أضِجُّ وَأبْكي

Ya ilahiy wa rabbiy wa sayyidiy wa mawlaya, liayyil umuri ilaika ashku, wa lima minha adhijju wa abki,

Ya Ubangijina, ya Shugabana, ya Majibincina, game da wane al'amari ne zan kai kuka gareKa, kuma game da wanne ne zan yi gunji in yi kuka?

لألِيمِ العَذابِ وشِدَّتِهِ أمْ لِطُولِ البَلاءِ ومُدَّتِهِ

li alimil azabi wa shiddatihi am liduwlil bala'i wa muddatihi,back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 next