DU'A'UL KUMAILSaboda haka na hakikance ina mai cewa idan ba don abinda Ka yi hukunci da shi ba na azabtar da masu karyata Ka ba,

وَقَضَيْتَ بِهِ مِنْ إخْلادِ مُعانِديكَ لَجَعَلْتَ النّارَ كُلَّها بَرْداً وَسَلاماً وَما كَانَ لأحَدٍ فِيها مَقَرَّاً وَلا مُقاماً

wa kadhaita bihi min ikhladi mu'anidika laja'altan nara kullaha bardan wa salaman, wa ma kanat li ahadin fiha makarran wa la makaman,

Kuma Ka yanke na dawwamar da masu maka tsaurin kai gareKa ba to da Ka zamar da wuta baki dayanta ta koma sanyi amintacce kuma da babu wani guri a cikinta da zai kasance mazauni da madawwami,

لكِنَّكَ تَقَدَّسَتْ أسْماؤُكَ أقْسَمْتَ أنْ تَمْلأها مِنَ الكافِرينَ

lakinnaka takaddasat asma'uka aksamta an tamla'aha minal kafirina

Sai dai kuma sunayenKa sun tsarkaka Ka riga ka rantse kan za Ka cika ta da kafirai,

مِنَ الجِنَّةِ والنّاسِ أجْمَعينَ وأنْ تُخَلِّدَ فيها المُعانِدِينَ

minal jinnati wan nasi ajma'in wa an tukhallida fihal mu'anidin

Daga cikin aljannu da mutane baki daya, kuma za Ka dawwamar da masu tsaurin kai a cikinta,back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 next