DU'A'UL KUMAILhatta asraha ilaika fi mayadinis sabikina, Har na garzaya zuwa gare Ka a ciki masu tserarreniya,

وَأُسْرِعَ إلَيكَ في المُبادِرينَ وأشْتاقَ إلى قُرْبِكَ في المُشْتاقِينَ

wa usri'a ilaika fil mubadirina wa ashtaka ila kurbika fil mushtakina,

Kuma in gaggauta zuwa gare Ka cikin masu zaburowa kuma in yi dokin kusanci gare Ka cikin masu doki,

وأدْنُوَ مِنْكَ دُنُوَّ المُخْلِصينَ وَأخافَكَ مَخافَةَ المُوقِنِينَ وأجْتَمِعَ في جَوارِكَ مَعَ المُؤْمِنينَ

wa adnuwa minka dunuwal mukhlisin, wa akhafaka makhafatal mukinin, wa ajtami'a fi jiwarika ma'al muminin.

Kuma in kusato gare da kusantowa irinta masu tsarkin niyya, kuma in ji tsoronKa tsoro irin na masu yakini kuma in hade a kusace gare Ka tare da muminai.

اللَّهُمَّ وَمَنْ أرادَني بِسُوءٍ فأرِدْهُ وَمَنْ كادَنِي فَكِدْهُ

Allahumma wa man aradaniy bi suw'in fa aridhu waman kada niy fa kid'hu

Ya Allah duk wanda ya nufe ni da mummuna to Ka nufe shi, duk wanda ya yi mini mugun tanadi to Ka yi masa mugun tanadi,back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 next