DU'A'UL KUMAILDa kuma dukan wani mummunan aiki wanda Ka umarci marubuta masu girma su rubuce shi. Wadanda Ka wakilta su da su kiyaye duk abinda zai faru daga gurina,

وَجَعَلْتَهُمْ شُهُوداً عَلَيَّ مَعَ جَوارِحي وَكُنْتَ أنْتَ الرَّقيبَ مِنْ وَرائِهِمْ والشّاهِدَ لِما خَفِيَ عَنْهُم وَبِرَحْمَتِكَ أخْفَيتَهُ وبِفَضْلِكَ سَتَرتَهُ

wa ja'altahum shuhudan alayya ma'a jawarihiy, wa kunta antar rakiba alayya min wara'ihim , wa shahida lima khafiya anhum wa bi rahmatika akhfayta, wa bifadhlika satartahu,

Kuma Ka sanya su shaidu a kaina tare da gabobina, kuma Kai Kai ne mai lura da ni baicin su, kuma Kai ne, shaida a kan duk abinda ya boyu daga gare su, don haka Ka rufe Ka suturce da falalar Ka,

وأنْ تُوَفِّرَ حَظِّي مِنْ كُلِّ خَيرٍ تُنْزِلُهُ أو إحْسانٍ تُفَضِّلُهُ

wa an tuwaffira hazziy min kulli khairin tunziluhu, aw ihsanin tufdhiluhu,

Kuma Ka cika mini kasafina daga duk wani alheri da Ka yi baiwa da shi,

أو بِرٍ تَنْشُرُهُ أو رِزْقٍ تَبْسُطُهُ أو ذَنْبٍ تَغْفِرُهُ أو خَطأٍ تَسْتُرُهُ

aw birrin tanshiruhu, aw rizkin tabsiduhu, aw zanbin tagfiruhu, aw khada' in tasturuhu.

Ko kuma kyakkyawan abu da Ka yada shi, ko kuma dukiya da Ka kwarara ta, ko kuma zunubi da Ka gafarta shi, ko kuma kuskure da Ka suturce shi.back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 next