DU'A'UL KUMAILYa Rabbi Ya Rabbi Ya Rabbi, as'aluka bihakkika wa kudsika wa a'azama sifatika wa asma'ika

Ya Ubangijina, Ya Ubangijina, Ya Ubangijina. Ina rokon Ka da hakkinKa da tsarkinKa da mafi girman siffofinKa da sunayenKa,

أنْ تَجْعَلَ أوْقاتِي في اللَّيلِ والنَّهارِ بِذِكْرِكَ مَعْمُورَةً وبِخِدْمَتِكَ مَوصُولَةً

an taj'ala awkatiy fil laili wan nahari bi zikrika ma'amuratan, wa bikhidimatika mawsulatan,Ka sanya lokutana na dare da rana su zama rayayyu da zikirinKa, kuma sadaddu dahidimarKa,

وأعْمالِي عِنْدَكَ مَقْبُولَةً حَتّى تَكُونَ أعْمالِي وَأوْرادِي كُلُّها وِرْداً واحِداً وَحالِي في خِدْمَتِكَ سَرْمَدا

wa a'amaliy indaka makbulatan, hatta takuna a'amaliy wa awradiy kulluha wirdan wahidan, wa haliy fi khidmatika sarmadan,

Kuma ayyukana da wurudodina su zama bai daya, halina kuma ya zama hidima gare Ka har abada.

يا سَيِّدي يا مَنْ عَلَيهِ مُعَوَّلي يا مَنْ شَكَوْتُ إليهِ أحْوالي

ya sayyidiy ya man alaihi mu'awwaliy, ya man ilaihi shakautu ahwaliy,

Ya shugabana, Ya wanda gare shi nake kai kukan halayen da nake ciki,back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 next