DU'A'UL KUMAILKaitona, ya Ubangijina, ya Shugabana, ya Majibincina, shin za Ka mamayar da wuta a kan fuskokin da suka kifu suna sujada ga girmanKa,

وعلى ألْسُنٍ نَطَقَتْ بِتَوحِيدِكَ صادِقَةً وبِشُكْرِكَ مادِحَةً

wa ala alsunin nadakat bitawhidika sadikatan, wa bi shukrika madihatan,

Da kuma a kan harshen da ya yi furuci da tauhidinKa yana mai gaskiya, kuma yana mai yabo don godiya gare Ka,

وعلى قُلُوبٍ اعْتَرَفَتْ بإلهِيَّتِكَ مُحَقِّقَةً

wa ala kulubin i'itarafat bi ilahiyyatika muhakkikatan,

Da kuma a kan zukatan da suka hakikance da kasancewarKa Ubangiji suna masu tabbata,

وعلى ضَمائِرَ حَوَتْ مِنَ العِلْمِ بكَ حَتّى صارَتْ خاشِعَةً

wa ala dhama'ira hawat minal ilmi bika hatta sarat khashi'atan Da kuma kirazan da suka san ilimi game da kai har suka zama suna masu tsoro,

وعلى جَوارِحَ سَعَتْ إلى أوطانِ تَعَبُّدِكَ طائِعَةً وَأشارَت بِاسْتِغْفارِكَ مُذْعِنَةًback 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 next