DU'A'UL KUMAILKuma sau da yawa yabo mai kyau wanda ba cancance shi ba Ka yada shi.

اللَّهُمَّ عَظُمَ بَلائي وَأفْرَطَ بي سُوءُ حالي وَقَصُرت بِي أعْمالي

Allahumma azuma bala'iy wa afrada biy su'u haliy, wa kasurat biy a'amaliy,

Ya Allah bala'i na ya girmama, mugun halin da nake ciki ya kazanta ni, ayyukana sun gaza mini,

وَقَعَدَتْ بي أغْلالِي وَحَبَسني عَن نَفْعي بُعْدُ آمالِي

wa ka'adat biy aglaliy, wa habasaniy an naf iy bu'udu amaliy

Tarkunana sun kunkume ni, Dogon burina ya hana ni amfanar kaina,

وَخَدَعَتْني الدٌُّنيا بِغُرورِها وِنَفْسي بِخِيانَتِها وَمِطَالِي

wa khada'atniyad duniya bi gururiha, wa nafsiy bikhiyanatiha, wa midaliy,

Duniya kuma ta rude ni da yaudurarta. Zuciyata kuma da laifinta, da kuma bata lokacina,back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 next