DU'A'UL KUMAILBan sami wata matsera ba daga abinda ya auku daga gurina ba, babu mafakar da zan koma gareta a kan al'amarina ba tare da Ka karbi uzurina ba, kuma Ka shigar da ni cikin yalwar rahamarKa,

اللَّهُمَّ فَاقْبَلْ عُذْري وَارْحَمْ شِدَّةَ ضُرَّي وَفُكَّني مِنْ شَدَّ وَثاقِي

Allahumma fakbal uzriy warham shiddati dhurriy wa fukkaniy min shaddi wathakiy,

Ya Allah Ka karbi uzurina, kuma Ka yi rahama ga tsananin cutuwata, Ka kunce ni daga tsananin daurina,

يا رَبِّ ارْحَمْ ضَعْفَ بَدَني وَرِقَّةَ جِلْدِي وَدِقَّةَ عَظْمِي

ya rabbir ham dha'afa badaniy wa rikkata jildiy wa dikkata azmiy,

Ya Ubangiji Ka ji kan raunin jikina da siririntar fata ta da lage-lagen kashina,

يا مَنْ بَدَءَ خَلْقِي وَذِكْرِي وَتَرْبِيَتي وَبِرِّي وَتَغْذِيَتي

ya man bada'a khalkiy wa zikriy wa tarbiyatiy wa birriy wa tagziyatiy,

Ya wanda ya fari halitta ta da ambatona da tarbiyyata da kyautatawata da ciyarwata,back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 next