DU'A'UL KUMAILwa ala jawariha sa'at ila awdani ta'abbudika da'i'atan, wa asharat bistigfarika muz'inatan 

Da kuma a kan gabobin da suka yi tafiya zuwa guraren bauta maKa suna masu da`a, kuma suka dukufa neman gafararKa suna masu sallamawa.

ما هكَذا الظُنُّ بِكَ ولا أُخْبِرْنا بِفَضْلِكَ عَنْكَ يا كَريمُ

ma hakazaz zannu bika wa la ukhbirna bifadhlika anka ya karimu,

Ba haka aka zata game da Kai ba, kuma ba haka aka ba mu labarinKa da falalarKa ba, ya mai karimci,

يا رَبِّ وأنْتَ تَعْلَمُ ضَعْفي عَن قَليلٍ مِن بَلاءِ الدُّنْيا وَعُقُوباتِها

ya Rabbi, wa anta ta'alamu dha'afiy an kalilin min bala' id dunya wa ukubatiha

Ya Ubangiji kuma kai ka riga ka san raunina game da bala`i na duniya, dan kalilan da ukobobinta,

وما يَجْري فيها مِنَ المَكارِهِ على أهْلِها

wa ma yajriy fiha minal makarihi ala ahliha, Da abinda ke gudana a cikinta na daga munanan abubuwa a kan mutanen cikinta,back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 next