DU'A'UL KUMAILيا مَولاي فَكَيفَ يَبْقى في العَذابِ وَهُوَ يَرْجُو ما سَلَفَ مِنْ حِلْمِكَ (ورَأْفَتِكَ وَرَحْمَتِكَ)

ya mawlaya fakaifa yabka fil azabi wa huwa yarju ma salafa min hilmika,

Ya Majibincina to ta yaya zai dore a cikin azaba alhali shi yana kaunar abinda ya gabata na


daga hakurinKa? da tausasawarKa da rahamarKa,

أمْ كَيفَ تُؤْلِمُهُ النّارُ وَهُوَ يَأمَلُ فَظْلَكَ وَرَحْمَتَكَ

am kaifa tu'ulimuhun naru wa huwa ya'amulu fadhlaka wa rahmataka,

Ko kuma ta yaya wuta za ta kona shi alhali yana sa ran falalarKa da rahamarKa,

أمْ كَيفَ يُحْرِقُهُ لَهيبُها وأنْتَ تَسْمَعُ صَوْتَهُ وتَرى مَكانَهُ

am kaifa tuhrikuhu lahibuha wa anta tasma'u sautahu wa tara makanahu,

Ko kuma yaya tartsatsinta zai kona shi alhali Kana ganin gurin da yake?back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 next