DU'A'UL KUMAILوَسَكَنْتُ إلى قَدِيمِ ذِكرِكَ لِي وَمَنِّكَ عَلَيَّ

wa sakantu ila kadimi zikrika liy wa mannika alayya, Na amintu da dadadden ambatonKa gare ni, da baiwarKa a gareni,

اللَّهُمَّ مَوْلايَ كَمْ مِن قَبيحٍ سَتَرتَهُ وَكَمْ مِنْ فادِحٍ مِنَ البَلاءِ أقَلْتَهُ

Allahumma mawlaya kam min kabihin satartahu, ,va kam min fadihin minal bala'i akaltahu

Ya Allah Ya Majibincina, sau da yawa Ka suturce munanan abubuwa, sau da yawa bala'i mai tsanani Ka tsare shi,

وَكَمْ مِنْ عِثارٍ وَقَيتَهُ وَكَم مِنْ مَكْروهٍ دَفَعتَهُ

wa kam min itharin wakaitahu, wa kam min makruhin dafa'atahu

Sau da yawa tuntube Ka gusar dashi, sau da yawa abu mummuna Ka tunkude shi,

وَكَم مِن ثَناءٍ جَميلٍ لَسْتُ أهْلاً لَهُ نَشَرتَهُ

wa kam min thana'in jamilin lastu ahlan lahu nashartahu,back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 next