Tarihin Fatima Zahra [a.s]Ibn kutaiba ya ruwaito cikin littafinsa. imama da siyasa. shafi na 19. mda yake cewa: Yadda bai'at Aliyu Ibn Abi Talib (karramallanu wajhahu) ta kasance. Ya co. "Abubakai (r.a) ya aiki Umar gidan Aliyu (karramallahu wajhahu) a kan ya jo ya taho da mutanen da suka ki yi mishi bai a. Da Umar ya isa. sai ya kira su a kan su fito. sas suka ki. Sai ya ce a kawo mishi ganyashin w uta Sai ya ce 'Na rantsc da wanda raiy Urnar yakc hannunsa in ba ku fito ba zan kona gidan baki daya' Sai wani ya. ce inasa '^'a Baban Hafsa cikin gidan akwai Fatnna! Sai ya ce 'koma da wacecc! Sai suka fito suka yi bai a Sai dai Aliyu ne kawai bai fito ba. don ya ce ba abm da zai fitar da shi sai ya gama nibuta Kur'ani. Sai Fatima (r.a) ta tsaya a bakin kofa ta ce Ban ji dadin mummunan abm da kuka aikata ba. Kun bar mana janaizar Manzon Aflah (saw) a hannunmu. kun yc can kun yankc alaniannku a tsakaninku ba tare da kun shawarce mu ba. Shaharastani ya ruwaito cikin Iittatlnsa. Almilal wa Nahal. shafi na 83. yana cewa, Umar ya doki Fatima a ciki ranar bai a har ta yi barin dan da ke cikinta (Muhsin) Yana daga murya yana cewa " Ku kona gidan Alhali babu kowa a cikin gidan sai Aliyu. Fatima. Hasan da Husaini " Ya zo a cikin littafin larikul Daban. mujalladi na uku. shafi na I1'! cowa: "Umar ya in kira a kan a kawo masa bakin wuta. Yana cewa! Wallahi ko ku fito ku yi bai"a, ko in kona gidanku da duk wanda yake ciki. * Sai wani mutum ya ce akwai Fatima a-cikin gidan. Sai ya ce 'ko ma wacece." Ya zo a cikin littafin Ibn Kutaiba (Al-imama was siyasa) shafi na 11, yana cewa: "Sai aka zo ma Abubakar da Aliyu, yana cewa: 'Nine Abdullahi dan uwan Manzon Allah' Suka ce mishi "Ka yi wa Abubakar bai'a. Sai ya ce ;Ni na fi cancanta da wannan aFamarin (khalifanci) a kanku. Ba zan yi muku bai'a ba. Ku ya kamata ku yi min baia. Kun amshi wannan al'amarin (khalifunci) ne a hannun Ansar bayan kun kafa musu hujja da kusancinku da Manzo (saw) na jini ko dangantaka. In kuwa haka ne? yaya za ku yi wa iyalan gidan Manzo kwace? Ashe ba dangantakarku da Manzo kuka nuna musu ba? Su kuma suka ga haka suka bar muka shugabanci, suka sakar muka al'amura? To ni ma yanzu ma kafa muka hujja da misalin abin da kuka kafa wa Ansar hujja da shi! Mune muka fi kowa kusanci da Manzo. yana raye ko bayan ya yi wafati. Ku duba ku gani. sannan ku yi wa kanku nasiha, in har kuna jin tsoron Allah' "Sai Umar ya ce Ba fa za mu kyale ka ba har sai ka mika bai'a... Sai Aliyu ya ce "Wallahi ya Umar ba zan sauran zancenka ba. ba kuma zan yi bai'a ba!" "Sai Abubakar ya ce: "Ni ba zan tilasta maka ba in har ba za ka yi ba. Sai Imam Aliyu ya juya ga Muhajirun yana cewa: 'Ya ku taron uadanda suka yi hijira saboda Allah! Ina gama ku da Allah! Kada ku dauke wa Manzon Allah kujerarsa daga tsakar gidansa zuwa tsakar gidajenku. Kada ku tunkude iyalansa daga hakkinsu da matsayin da Al-lah ya ba su cikin mutane. Ya-ku taron Muhajirun! Wallahi tnune muka fi cancantar khalifanci a Iyashi ya'aiwaito cikin tafsirinsa. juzu'i na biyu. shatl na 67 yana cewa: "Sun fito da Aliyii daga gidansa a daiire. suka biy o da shi r wurin kabarin Manzo (saw). sai yake cewa: Ya dan Ammina mutancnka sun raunata ni. sun yi kusa su kashe ni." Sai suka matsa ya yi bai'a. sai yace 'ln ban yi ba fa'.'" Sai suka ce "Za ko mu katsc wuyanka." Sai ya ce. "Da ko na zama bawan Allah dan uwan Manzo wanda aka kashe bisa zalunci!!" '"Ana cikin haka sai Fatima (as) ta shigo masallacin a nke da ita 'Na rantse da wanda ya aiko Muhammadu da gaskiya idan ba ku kyale shi ba zan kwaye gashin kaina, in daura rigarManzon Allah (saw) a kaina sannan in koka ga Allah Madaukakin Sarki! Ai Taguwar Annabj Salihu (as) ba ta fi ni daraja a wurin Allah ba! Sannan 'yarta ba ta fi 'ya'yana daraja a gurin Allah ba!' Daga nan sai suka kyale Imam Aliyu suka koma gida tare da iyalinsa." Da wannan za mu takaita, da fatan mai karatu zai mana adalci, kuma ya je ya yi bincike mai zurfi FADAK
FADAK: Wata alkarya ce wacce take tsakanin Madina da Khaibar. Tsakanin ta da Madina tafiyar kwana biyu ne ko uku. Ga wata ruwayar kuwa tsakanihta da Madina mil uku ne. Yahudawa sun zauna a Madina. Fadak da Khaibar ne tun kafin zuwan Manzo da lokaci mai tsawon gaske. Sun zo wannan gurin bayan sun karanta cikin Attaura da Injila cewa Annabin da zai zo na karshe za a haife shi ne a wannan kewayen. Sun yi ta sanyawa yaransu sunan Muhammad. amma ina hakan ba ta zama ba Lokacin da Annabi ya bawana sai suka ga ba daga cikinsu yake: sai suka kulla gaba da shi maimakon imani.
|