Tarihin Fatima Zahra [a.s]An haife shi a Madina. kuma a can ya girma garin dangin mahaifiyarsa. Bayan ya girma sai dan uwan mahaifmsa. Mudallib yaje Madina ya taho da shi a ABDULLAHI IBN ABDUL MUTALLIB: Sunan mahaifiyarsa Yahudawa ba da Nasara, har ma da shahararrun bokayen wannan lokacin. Daga cikin alamar da malaman Yahudu da Nasara suka gane an haifi mahaifin cikamakin Annabawa shi ne bicewar jinin Annabi Yahya (as) wanda yake jikin rigarsa. wacce Yahudawa suka kashe shi yana sanye da lta. Wannan hasken ana haihuwar shi sai ya koma ya zuwa gare shi duk ya haskake fuskarsa baki daya. Ya kasance tun yana yaro yake ganin abubuwa na ban mamaki da al'ajabi. Shi da kansa yana fada ma mahaifinsa cewa: "Na kasance idan na tafi ya zuwa wani daga cikin duwatsun Makka. sai wani haske ya fito daga fiiskana, ya mika Gabas da yamma sannan ya hade kamar daira sai ya yi sama kamar girgije. sannan ya dinga yi min muwa. yana kare ni daga zafin rana. Sannan kuma daga karshe sai ya kuma dawowa fuskata. Duk lokacin da na zauna gindin wata busasshiyar bishiya sai nan takc ta yi ganye tare da 'yaya Idan na bar gun sai ta koma asalin yadda take." Yakc cewa "Wata rana ina zaune sai na ji sauti ana ce tnin: Assalamu alaika ya wanda yake daukc da hasken Muhammad (saww) Daga nan sai mahaifinsa Abdul Mutallib ya ce masa: "Ya dana ma maka albishir da Annabin karshen zamani. wanda zai fito daga tsatsonka " Abdul Mutallib ya taba yin alwashin cewa in Allah (swt) ya ba shi 'ya’ya maza goma zai yanka daya daga ciki saboda Allah Lokacin da "ya yansa.suka kai goma. shida mata. Sai yajdrawo Mazan ya yi musu bayanin alwashinsa. da kumu bukatar yana so ya cika wannan alwashi. sai su duka suka aminta. Daga nan sai aka yi kuri'a don fitar da wanda za a yanka. Ko da aka yi kuri'a sai kuriata fada Lokacin da Kuraish. "yan uwan Abdullahi da Mugira Ibn Abdullahi suka ga lallai Abdul Mutallib zai kai ga yanka Abdullahi. sai suka jc don 3u hana shi. sannan suka ba shi shawara a Lokaoin da suka isa Madina, suka ba ta labari, sai ta ce musu: Nawa.ne diyyan mutum a wurinku? Sai suka ce rakuma goma 10. Sai ta ce ku je ku yi kuria tsakaninsa da rakuma goma 10, idan kuri'a ta fada kansa, sai ku dinga kara goma-goma har sai Ubangijinku ya yarda. Idan kuri'a ta fada koda suka iso sai suka bai wa Abdul Mutallib labarin wanna hikimar. Daga sai aka dinga yin kuri'a tsakanin Abdullahi da rakuma. har sai da rakuman suka kai dari kafin Allah ya yarda kuri'a ta fada
|