Hikimar Ziyarar Kaburbura Ibn Jubair yana cewa: Daya daga cikin wurare masu tsarki a Alkahira shi ne Wurin da aka rufe Yace: Da idanuna na ga masu ziyarar Husaini (A.S) yadda suke kuka suna sumbatar yadin da aka dora a Ibn Jubair ya ambaci wani wuri da ake kira "Karafa" inda yake cewa yana daga cikin wurare masu ban al’ajabi kamar yadda ya bayyana akwai kaburburan annabawa da iyalan Manzo da sahabbansa da tabi’ai da sauran kaburburan manyan malamai da aka rufe a wannan wuri. Dan Annabi Salih (Raubil) dan Annabi Yakub (Ishak) da matar Fir’auna dukkansu an rufe su ne a wannan wuri. Haka nan daga cikin iyalan Manzo akwai dan Imam Ja’afar mai suna kasim da dansa Abdullah bn Kasim da dansa Yahya bn Kasim, sannan da kabarin Ali bn Kasim bn Abdullah bn Kasim da dan’uwansa Isa bn Abdullah. Ibn Jubair ya ambaci da yawa daga cikin â€کya’yan Ali (A.S) wadanda aka rufe su a can. Haka nan akwai kaburburan Sahabbai tabi’ai ba shugabanni kamar Imam Shafi’i ta yadda yake magana a Hasumiyoyi Masu Tsawo A Garin Makka Ibn Jubair yana bayyana yadda garin Makka ya kasance da hasumiyoyi masu daukaka a Sannan ya ambaci wurare masu girma na sahabbai da tabi’ai a Madina, A cikin wannan kuma yake ambatar Raudhar Abbas bn Ali bn Hasan bn Ali (A.S) wanda yake da gini mai tsayi a garin Madina, sannan ya cigaba da bayyana yadda wadannan wurare suke. Idan muna so mu fadi duk abubuwan da Ibn Jubair ya gani a garuruwan Sham da Iraki na sahabbai da manyan bayin Allah zai janyo mu tsawaita a cikin hakan. Don haka muna iya wadatuwa da wannan. Saboda haka wanda yake so ya samu karin bayani sosai a IBn Najjar (578-643) [78]
|