Hikimar Ziyarar Kaburbura Sannan ya cigaba da cewa: Malamammu (Allah ya gafarta musu) Suna cewa abin ya dace shi ne: wanda ya ziyarci manzo ya rika jin cewa kamar manzo yana raye ne ya ziyarce shi. â€‌[26] 6-Ibn Hajar Haisami Makki Shafi’i (ya rasu shekara ta 973) Ya kasance ya yi riko da dalilin da dukkan malamai suka hadu a kansu wajen kafa hujja a Daya daga cikinsu kuwa shi ne Izz bn Jama’a, kamar yadda Ibn Hajar yake cewa: “Ibn Taimiyya mutum ne wanda Allah ya batar da shi, Sannan ya sanya masa tufafin kaskanciâ€‌. Sannan Sheikh Takiyyuddin Subki wanda dangane da matsayinsa na ilimi kowa ya aminta da shi, littafi na musamman ya rubuta don kalubalantar fatawoyin Ibn Taimiyya.[27] 7-Muhammad bn Abdul wahab yana cewa: Mustahabbi ne ziyayar manzo amma wajibi ne mutum ya yi tafiya zuwa wajen domin ziyara da yin salla a wajen.[28] 8-Abdurrahman Jaziri marubucin littafin nan (Alfikhu Ala Mazahibil Arba’a) Inda ya kawo fatawoyin dukkan malaman mazahaba guda hudu na Sunna, yana cewa: Ziyarar kabarin manzo yana daya daga cikin manyan mustahabbai, sannan hadisai sun zo a Sakamakon cewa duk shugabannin fikihu guda hudu ba su yi wani karin bayani ba a 9-Shekh Abdul Aziz bn Baz yana cewa: Duk wanda ya ziyarci manzo mustahabbi ne ya yi salla raka’a biyu a (raudhar Manzo) Sanna ya yi wa manzo sallama, Sannan mustahabbi ne ya je “Bakiyyaâ€‌ domin ya yi sallama ga shahidan da a ka rufe a wajen.[30] A nan zamu takaita da wannan abin da muka kawo dangane da wannan al’amari mai son karin bayani dangane da haka, sai ya koma zuwa ga “Risalar da muka rubuta a Ziyarar Kabarin Manzo A Mahangar Kur’ani Da Sunna A: A Mahangar Kur’ani Maigirma
|