Hikimar Ziyarar Kaburbura Kawo dukkan maganganun malamai a 1-Abu Abdullaji Jujani Shafi’i (ya rasu a shekara ta 403) Bayan ya yi maganganu a 2-Abu Hasan mawardi (ya rasu a shekara ta 450) 3-Gazali ya yi bayani mai fadi dangane da ziyar manzo (S.A.W), Sannan ya yi bayani a Gazali yana karawa da cewa: Duk wanda ya yi nufin ziyarar manzo to ya aika masa da gaisuwa a bisa hanya, sannan a lokacin da idonsa ya hangi itatuwa da bangayen madina sai ya ce: Ya Allah wannan shi ne haramin Manzonka ka sanya shi kariya a gareni daga wuta, Sannan ya zama aminci a gare ni daga azabar wuta da munin hisabi. Sannan Gazali ya yi tunatarwa dangane da ladubban ziyarar Manzo yana rubuta cewa: Wanda ya ziyarci manzo sai wuce a “Bakiyyaâ€‌ don ya ziyarci kabarin Imam Hasan bn Ali (A.S) Sannan ya yi salla a masallacin Fadima (A.S).[24] 4-Alkali Iyadh maliki (ya rasu a shekara ta 544) yana rubuta cewa: Ziyartar manzo wata Sunna ce wadda kowa ya aminta da ita. Sannan ya ruwaito wasu hadisai dangane da ziyarar kabarin Manzo sannan yana karawa da cewa: Maziyarcin kabarin manzo, to ya kamata ya nemi tabaraki da wurin ibadar manzo (Raudha) Minbarinsa, wurin da yake tsayawa, da shika-shikan da manzo yake jingina a wurinsu da kuma wurin da jibra’il yake saukar wa manzo da wahayi. [25] 5-Ibn Hajjaj Muhammad bn Abdali Kirawani Maliki (ya rasu a shekara ta 738) bayan ya yi magana dangane da ziyarar manzanni da ladubbanta da yadda ake yin kamun kafa (tawassuli) da su da neman biyan bukata daga garesu, sai ya tunatar dangane da ziyarar kamar haka: “Abin da muka fada dangane da wadansu, a
|