Hikimar Ziyarar Kaburbura Domin kuwa idan manufarsu a Kamar yadda yake haduwar malamai a Masu Haramta Tafiya Don Ziyarar Manzo Har zuwa karshen karni na bakwai malamai sun hadu a 1- Kada a yi nufin tafiya sai zuwa masallatai guda uku: Wannan masallaci nawa, masallacin ka’aba da Masallacin Kudus.[52] 2- Ana yin tafiya ne kawai zuwa ga masallatai guda uku[53], Ibn taimiyya ya yi riko ne da zahirin wannan hadisi domin tabbatar da manufarsa, ta yadda ya yi da’awar cewa domin aiwatar da ayyukan ibada masallatai uku ne kawai mutum zai iya zuwa domin yin hakan. Saboda haka ziyarar Manzo wanda yake matsayin ibada ba ya daya daga cikin wadannan abubuwa guda uku. Wannan kafa hujja ta Ibn Taimiyya kuwa idan muka lura da kyau zamu iya gane rashin ingancinsa, domin kuwa ba shi da kafafu masu karfi. Domin kuwa mun san cewa jumlar da take kebewa tana ginuwa daga sassa guda biyu kamar haka: 1-Jumlar da ake kebewa daga gareta: "Ba wanda ya zo wurina". 2- Jumlar da a ka kebance "Sai Ali" Hadisin da ya gabata ya ginu ne ta hanyar jumloli biyu ne:
|