Hikimar Ziyarar KaburburaHikimar Ziyarar Kaburburan Waliyyai Wallafar: AyatulLahi Shaikh Ja’afar Subhani Fassarar: Yunus Muhammad Sani Komawar: Hafiz Muhammad Sa’id Ziyarar Kaburbura Masu Daraja Makabarta wani wuri ne babba a cikin birni da kauye Wanda yake kunshe da matattun mutane marasa rai wanda yake dauke da babba da yaro mai iko da talaka daga magabata wadanda suke cikin barci mai zurfi da yake kamar ba za a farka ba. Ziyartar wannan wuri Wanda yake nuna gajiyawar dan Adam, sannan kuma yake da rawar da yake takawa wajen gusar da duk nuna iko ko kwadayin abin duniya ga mutum. Yayin da mutum mai hankali ya ga wannan wuri mai ban tsoro, zai fahimci rashin tabbatuwar duniya daga kusa, sannan ya fara tunani a Sannan a wani wurin daban yana cewa: “Ku ziyarci makabarta domin kuwa akwai darasi gareku a cikin yin hakanâ€‌.[2] Sannan akwai wasu daga cikin mawakan zamani kamar Marigayi Sayyid Sadik Sarmad yayin ziyarar Kasar Misra da kuma ziyarar Kaburburan fir’aunoni, sai ya yi wata a Ziyartar Kaburburan Masoya
|