Akidojin Imamiyya



[2] - Kalmomin da suka kebanta da wata ma’ana ta musamman a wani ilimi sabanin ma’anarta ta lugga.

[3]- Da haka ne sai al’umma ta zauna da karancin sanin ilimomin wasu nahiyoyi cikin harshenta kuma ga shi su irin wadanda muka ambata a sama ba sa nuna kishinta ko ma ba su da shi, sai ya zama kowa yana kishin kansa ne yana kuma jin komai nasa, nasa ne shi kadai, da haka sai aka rasa ci gaban al’umma, komai a kullum sai ja da baya yake yi, ta haka ne zaka ga, ga shi Alhaji wane yana ganin nan ba wajan ciniki ba ne da zai ci riba alhalin ribar lahira ba a kwatanta ta da ta duniya, ballantana ma irin wadannan kampanoni na buge-buge sukan samu riba mai yawa wani lokaci har da wani dan tallafi daga hukumominsu.

Amma ba mu manta da cewa a sauran kasashe kafin su irin wadannan mutane su fara Gwamnatocinsu ne suke fara kawo canjin ilimi cikin yaren al’umma ba, amma ba mu san menene ya sanya a Afrika musamman a -------------kasashenmu abin ya yi muni matuka ba fiye da sauran kasashen duniya, wannan yana bukatar su masu mulkin kasar a kalla in ba zasu ji tsoron Allah da hisabin lahira ba to su zama masu kishin al’ummarsu mana.

[4] - Wato abubuwan da suke wajibi kowa-da-kowa ya san su.

[5] - Shi ne nazarin dalilan shari'a domin samun masaniya game da rassan hukunce-hukuncen shari'ar da shugaban Manzanni (S.A.W.) Ya zo da ita kuma ba ta canzawa ko sakewa da sakewa zamani da kuma halaye.

[6] - Ihtiyadi shi ne bin fatawar malamai da aiki da mafi nutsuwar zance daga cikin fatawowinsu.

[7] - Wato idan wasu suka yi sun dauke wa sauran mutane.

[8] - Abin da yake bai damfara ko dogara da wuri ba.

[9] - Abin da yake ya damfara ko ya dogara da wuri.

[10] - Karfici a nan ba irin wanda yake fitar da mutum daga Musulunci ba ne kamar yadda yake sananne cewa kafirci matakai matakai ne.



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 next