Halayen Imam Ali a.sSaturday, July 31, 2010 [1] Shi rahama ce da kariyar al'umma daga dukkan musibu da sukan faru kamar gobara da girgizar kasa, da mamayar hamada da sahara, da kuma guguwar teku, da ambaliyar ruwa, da iska mai karfi. [2] Wasa'ilus Shi'a, mujalladi 13, shafi: 151. [3] Mustadrikul wasa'il, mujalladi 2, shafi: 490. [4] Mustadrikul wasa'il, mujalladi 4, shafi: 490. [5] Ya zo a tarihi cewa: Hajjaj ya tone gabari dubu dari yana binciken kabarin Imam Ali (a.s). [6] Kashful gumma: mujalladi 1, shafi: 263. [7] Amali sheikh saduk, shafi: 345. [8] Aljamal: shafi: 81. fusulul mukhtara: 97. [9] Manakib, mujalladi 3, shafi: 257. [10] Ali imrana: aya: 61. [11]. Aya ta 33 daga Surar Ahzab.
|