Hukunce - HukunceT34: Mene ne ma'anarjahilul mukassir? A: Jahilul muRassir: Shi ne jahilin da ya san shi jahili ne, kuma ya san hanyoyin da zai iya bi wajen kawar da jahilcin anmma ya ki ya bi su. T35: Wane ne kumajahilul kasir? A: Al- Jahilul Raasir: Shi ne wanda bai fadaka da jahilcinsa ba, ko kuma bai san hanyar da zai bi wajen kawar da jahilcin nasa ba? T36: Mene ne ma'anar ihtiyati na wajibi? A: Ma'anarsa shi ne wajibi ne ayi aiki ko abar aikata wani aiki saboda ihtiyati (ko kuma a koma ga wani marja'i). T37: Shin wannan lafazi ta "fihi ishkal" (akwai matsala a cikinsa) wanda ake kawo shi a cikin fatawoyi yana nufin haramci ne? A: Ma'anarta tana banbanta gwargwadon yadda ta zo, idan har matsalar a wajen halacci ne to tana nuna haramci ne a fagen aiki. T38: Shin wadannan ibarori: "Fihi Ishkal""mushkil""la yakhlu min Ishkal"(wato bai fita daga cikin matsala ba)"la ishkal flhi" (wato babu matsala a cikinsa) fatawoyi
|