Halayen Imam Bakir (a.s)4. Babu wasu wadanda suke su mabiyanmu ne sai wadanda suka ji tsoron Allah kuma suka yi masa biyayya. Kuma ba a sanin su sai ta hanyar kaskantar da kai da jin tsoron Allah, da kiyaye amana, da yawan ambaton Allah, da Azumi, da Salla, da tsoron Allah, da bin iyaye, da kare hakkin makota daga cikin talakawa da miskinai da masu bashi a ka da marayu, da gaskiyar zance, da karatun Kur'ani, da kame harsuna daga mutane sai a kan alheri. Hafiz Muhammad Sa'id hfazah@yahoo.com www.hikima.org Saturday, July 31, 2010 [1] - Usulul Kafi, Kitabul iman, Babu ziyaratul ikhwan. [2] - Usulul Kafi, Kitabul iman, Babul wara’i. [3] - Usulul Kafi, Kitabul iman, Babut ta’a wat takawa. [4] - Usulul Kafi, Kitabul iman, Babu Hakkil mu’umini ala akhih. [5] Iddatud'da'i: shafi; 248.
|