Halayen Imam Sajjad (a.s)1. Saboda ita addu’a ce, addu’a kuwa tana daga cikin mustahabbai mafi muhimmanci na Musulunci. 2. Daukan ta a matsayin abin dogaro (da ake komawa gare shi) a cikin ilimomin harshen larabci da adabobinsa. 3. Daukan ta a matsayin abin dogaro (da ake komawa gare shi) a cikin Ilimomin akidar Musulunci. 4. Daukan ta a matsayin madogara (da ake komawa gare ta) a cikin Ilimin akhlak. 5. Daukan ta a matsayin madogara (da ake komawa gare ta) a cikin wasu Ilimomi Assahifa Assajjadiyya ta kunshi addu’o'i guda (54), Kuma daga cikin addu’o'inta masu Kayatarwa akwai: Du’a'u makarimul akhlak, da addu’ar Imam ga Ahlussugur, da addu’arsa a lokacin Asuba da Yammaci. Risalatul hukuk: Ita dai wani tari ne daga koyarwar Imam Ali dan Husain (a.s), Tana kunshe da hakkokin dan Adam daban-daban. Risalatul Hukuk tana kunshe ne da hakkoki guda hamsin na Imam Ali Sajjad dan Husain (a.s), ya sanya mata koyarwarsa ta Musulunci a ciki: 1. Hakkokin Allah madaukaki, 2. Hakkokin Mutum guda daya, 3. Hakkokin Iyali, 4. Hakkokin Jama'a, 5. Hakkokin Daula. Hafiz Muhammad Sa'id hfazah@yahoo.com www.hikima.org Saturday, July 31, 2010
[1] - Babul Ikbal aladdu’a daga kitabuddu’a na littafin Usulul Kafi daga Imam Sadik (a.s). [2] - Tuhaful Ukul: sh, 66. [3] Ali imrana; aya: 134. [4] A'alamul wara; shafi: 216.
|