TSari Da Kayyade Iyalia. b. Dauke Haraji daga c. Karfafa ‘yan kasuwa da masu sana’a da manoma da hana abin da 2. Hana taskace dukiyar kasa a hannun daidaikun mutane, wannan ana iya samar da shi ta wasu hanyoyi kamar haka: a. Iyakance nau’in cinikayya ta hanyar haramta wasu nau’i na cinikayya a kasa kamar; o Hana Boye kaya o Hana Cin riba o Tsara Awo da Sikeli o Haramta Cinikin jahilci, kamar sayar da abin da kowa ya jahilci abin da yake hannun dayan. 3. Gado
|