Sabuban Soyayya116. Daga Imam Ja’afar Sadik (A.S) ya ce: Uku suna kawo soyayya; addini da kaskan da kai, da kyauta[77]. Hujjatul Islam Muhammad Raishahari Hafiz Muhammad Sa’id Kano hfazah@yahoo.com |
back | 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 | next |