Umar da Ra'ayin Shari'a 1



[28] Hadisin ya nuna kukan annabi (Mai Amincin Allah ya Kara tabbata Gare shi da Alayensa Tsarkaka), kamar yadda ya nuna a fili.

[29] Buhari: Babur rajulu yan'a ila ahlil mayyiti binafsihi: Shafi; 148, j 1, daba'a; 1334, a Maljiyya. Sai kuma: A babin yakin mu'utat a karshen shafin 39, daga juzu'I na: 3.

[30] Buhari: Babin Abwabul jana'iz: karshen sahfi: 154, j 1.

[31] Buhari: Shafi: 152, j 1. Muslim: Babin ku ka kan mamaci, j: 1.

[32] Buhari: Babin Abwabul jana'izi, shafi: 155, j 1. Muslim: Babin buka alal mayyiti, shafi: 341, j 1.

[33] A nan za mu ga manzon Allah (Mai Amincin Allah ya Kara tabbata Gare shi da Alayensa Tsarkaka) ya yi ku ka, kuma ya yi umarni da yin sa, kuma ya isa hujja ya zo daga sayyida zahara (Mai Amincin Allah ya Kara tabbata Gare Shi).

[34] Su na yi masa ku ka, su na fadin kyawawan ayyukansa.

[35] Buhari: J 1, babin buka'u indal maridh, shafi: 255.

[36] Masnad Ahmad bin Hambal: Juz'I; 1, shafi: 335.

[37] Masnad Ahmad bin Hambal: Ju 1, shafi: 333.



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 next