DU'A'UL KUMAILAllahumma inni atakarrabu ilaika bi zikrika, waastashfi'u bika ila nafsika, Ya Allah ni ina neman kusanci da Kai ta hanyar ambatonKa, kuma ina neman cetonKa da Kai daga gareKa, وَأسْألÙÙƒÙŽ بÙجودÙÙƒÙŽ أنْ تÙدْنÙيَني Ù…Ùنْ Ù‚ÙربÙÙƒÙŽ وَأنْ تÙوزÙعَني Ø´Ùكْرَكَ وَأنْ تÙلْهÙمَني Ø°Ùكْرَكَ wa as'aluka bijudika an tudniyani min kurbika, wa an tuzi'aniy shukraka, wa an tulhimaniy zikraka. Kuma ina rokon Ka don yawan baiwarKa Ka kusantar da ni kusa da Kai, Kuma Ka cusa mini godiyarKa, Ka tsiro mini da ambatonKa, اللَّهÙمَّ إنّÙÙŠ أسْألÙÙƒÙŽ سÙؤالَ خاضÙع٠مÙتَذَلÙل٠خاشÙع٠أن تÙسامÙØَني وَتَرØَمَني Allahumma inniy as'aluka su'ala khadhi'in mutazallilin khashi'in, an tusamihani wa tarhamani Ya Allah ni ina rokon Ka roko irin na Mai rusunawa, mai kankan da kai, Ka yi mini rangwame Ka yi mini rahama, وَتَجْعَلَني بÙÙ‚ÙسْمÙÙƒÙŽ راضÙياً قانÙعاً ÙˆÙÙŠ جَميع٠الأØْوال٠مÙتَواضÙعاً
|