DU'A'UL KUMAILوَهَبْني صَبَرْت٠علي Øَرّ٠نارÙÙƒÙŽ ÙÙŽÙƒÙŽÙŠÙÙŽ أصْبÙر٠عَن٠النَّظَر٠إلى كَرامَتÙÙƒÙŽ wa habniy sabartu ala harri narika fakaifa asbiru anin nazari ila karamatika, Kuma idan har na iya jure zafin wutarKa, to ta ya zan iya jure rashin ganin KarimcinKa? أمْ ÙƒÙŽÙŠÙÙŽ أسْكÙÙ†Ù ÙÙŠ النّار٠وَرَجائÙÙŠ عَÙْوÙÙƒÙŽ am kaifa askunu fin nari wa raja'iy afwuka, Ko kuma ta yaya zan zauna a cikin wuta alhali ina sa tsammani da afuwarKa, ÙَبÙعزَّتÙÙƒÙŽ يا سَيَّدي وَمَولاي أقْسÙم٠صادÙقاً لَئÙنْ تَرَكْتَني ناطÙقاً لأضÙجَّنَ إلَيكَ بَينَ أهْلÙها ضَجيجَ الآمÙÙ„Ùينَ fa bi'izzatika ya Sayyidiy wa mawlaya uksimu sadikan, la'in taraktaniy nadikan la'adhijjana ilaika baina ahliha dhajijal amilin, Don haka ina mai rantsuwa da gaskiya da dawwamarKa, ya Shugabana ya Majibinci na lalle idan har Ka bar ni ina mai furuci to zan yi ta gunjin kuka a tsakanin Mazaunanta gunji irin na masu jiran tsammani, ولأصْرÙخَنَّ إلَيكَ صÙراخَ المÙسْتَصْرÙخينَ ولأبْكÙيَنَّ عَلَيْكَ بÙكاءَ الÙاقÙدÙينَ
|