DU'A'UL KUMAILيا سيّÙدي ÙَأسألÙÙƒÙŽ بÙعÙزَّتÙÙƒÙŽ أن لا ÙŠÙŽØجÙبَ عَنْكَ دÙعائÙÙŠ سÙوء٠عَمَلي ÙˆÙŽÙَعالÙÙŠ ya Sayyidiy fa as'aluka bi'izzatika an la yahjuba anka du'aiy su'u amaliy wa fi'aliy, Ya shugabana don haka ina rokon Ka da daukakarKa Kada mugun aikina da aika-aikata su hana Ka karbar addu'ata, وَلا تَÙْضَØني بَخَÙÙيّ٠ما اطَّلَعْتَ عَلَيه٠مÙÙ† سÙرّÙÙŠ wa la tafdhahaniy bi khafiyyi mad dala'ata alaihi min sirriy, Kuma kada Ka tozarta ni da boyayyen abinda Ka san shi na daga sirrina, ولا تÙعاجÙلْني بالعÙÙ‚Ùوبَة٠على ما عَمÙلتÙÙ‡Ù ÙÙŠ خَلَواتي Ù…ÙÙ† سÙوء٠ÙÙعْلÙÙŠ وإساءتي ودَوام٠تَÙْريطÙÙŠ وَجَهالَتي وَكَثْرة٠شَهَواتي وَغَÙْلَتي wa la tu'ajilniy bil ukubati ala ma amiltuhu fi khalawatiy min su'i fi'iliy wa isa'atiy, wa dawama tafridiy wa jahalatiy, wa kathrati shahawatiy wa gaflatiy, Kuma kada Ka gaggauta yi mini ukuba a kan abinda na aikata shi ina kebance ni kadai na daga mummunan aikina, da jahilcina, da yawan sha'awata da gafalata, ÙˆÙŽÙƒÙن٠اللَّهÙمَّ بÙعÙزَّتÙÙƒÙŽ Ù„ÙÙŠ ÙÙŠ الأØْوال٠كÙلّÙها رَؤوÙاً وَعَلَيَّ ÙÙŠ جَميع٠الأمÙور٠عَطÙÙˆÙاً
|