DU'A'UL KUMAILKa sanya harcena ya zama tare da zikirinKa, zuciyata duka ta dulmuye da soyayyarKa, ÙˆÙŽÙ…Ùنَّ عَلَيَّ بÙØÙسْن٠إجابَتÙÙƒÙŽ وأقÙلْنÙÙŠ عَثْرَتي واغْÙÙرْ Ù„ÙÙŠ زَلَّتي wa munna alayya bihusni ijabatika, wa akilni athratiy, wagfir liy zallatiy, Ka yi mini baiwa da kyakkyawar amsawarKa, Ka share mini tubatubaina, Ka gafarta tabewata, Ùإنَّكَ قَضَيْتَ على عÙبادÙÙƒÙŽ بÙعÙبادَتÙÙƒÙŽ وأمَرْتَهÙمْ بÙدÙعائÙÙƒÙŽ وَضَمÙنْتَ Ù„ÙŽÙ‡Ùم٠الإجابَةَ fa'innaka kadhayta ala ibadika bi ibadatika, wa amartahum bi du'a'ika, wa dhaminta lahumul ijabata, Domin Kai Kai ne ka yi hukunci ga bayinKa da ibadarka kuma Ka umarce su da addu'a rKa, Ùَإلَيْكَ يا رَبّ٠نَصَبْت٠وَجْهÙÙŠ وَإلَيْكَ يا رَبّ٠مَدَدْت٠يَدÙÙŠ fa ilaika ya Rabbi nasabtu wajhiy, wa ilaika ya Rabbi madadtu yadiy, Don haka gareKa ya Ubangiji nake juya fuskata, kuma gare Ka nake mika hannuna,
|