Imamanci



 Al- Hadi

 Shekara 212 H

 Shekara 254 H

11

 AbuMuhammad

  Hasan

 Askari

 Shekara 232 H

 Shekara 260 H

12

 Abul Kasim

 Muhammad

 Mahdi

 Shekara 256 H

  

na karshensu shi ne Mahadi (AS) Shi ne Hujjar wannan zamanin namu, kuma boyayyen da ake jira, Allah Ya gaggauta bayyanarsa Ya saukaka mafitarsa, domin Ya zo Ya cika kasa da adalci da daidaito bayan an cike ta da zalunci da ja'irci.

Hafizu Muhammad Sa’id Kano Nigeria.

 



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12