Tafarki Zuwa Gadir KhumMakka ta kasance gari ne wanda mutanenta azzalumai ne da suka yi shirin kashe mutumin da sama ta aiko domin tseratar da duniya. Sai dai Ali, da jin wannan amsar (cewa Manzo zai tsira), sai bakin cikinsa ya koma farin ciki. Saurayi (A.S) ya tafi cikin nutsuwa zuwa shimfidar Annabi (S.A.W) ya lulluba da bargonsa yana sauraron takubba su yayyaga namansa, su zubar da jininsa mai tsarki. Ali (A.S) ya yi barci a shimfidar Annabi, yayin da shi kuma (Annabi) ya fuskanci hanyar gudu daga mutanensa ta hanyar Madina. Hanya Zuwa Yasrib Matakin Annabi (S.A.W) shi ne ya fuskanta zuwa kudu zuwa Kogon Sauru domin ya buya a can wasu kwanaki, ta yiwu a yi tattalin kayan hawa da tafiya, Kuraishu ta yanke kauna daga kama shi, kamar yadda kwanan Ali (A.S) a A yanayi na sirri kwarai Ali (A.S) ya sayi rakuma biyu ga Annabi (S.A.W) da sahabinsa Abubakar, kamar yadda yarjejeniya ta cika da dan jagoran nan na sahara, wato Abdullah dan Uraikidi. Duk da mutum ne da ya wanzu Hakika Kuraishawa sun natsu cewa lallai zasu “Menene a nan? (Suka ce) (Ya ce): “Ba komaiâ€. “Kogo fa?†“Na ga sakar gizo-gizo a bakinsa, ina ganin ya saka ta tun kafin haihuwar Muhammad (S.A.W). Na ga shekar akwai tattabara biyu a cikinsa da kuma rassan itaciya, sun shiga juna ta yadda ba yadda za a yi wani mutum ya shiga kogon sai ya kawar da itaâ€.
|