Tafarki Zuwa Gadir KhumSuka fada ba tare da wani musu ba Ubangijinka Shugabanmu, kuma kai Shugabanmu Babu wanda ya saba daga cikinmu a wannan rana Sai ya ce da shi: Ya Ali (A.S) tashi lallai Ni na yarda da kai Shugaba mai shiryarwa a bayana Duk wanda nake Shugabansa, wannan Shugabansa ne Ku zama masu taimako na gaskiya gare shi A nan ne ya yi addu’ar Allah ka taimaki wanda ya bi shi Ka tabar da wanda ya ki shugabancinsa
|