Hadisan ma'asumai



Manzon Allah (S.A.W) ya ce : Wanda ya wulakanta salla ba ya dagacikinmu, ba kuma zai zotafkina ba , a’a samWallahi!.

قال الامام الباقرعليه السّلام: أيُّما مُؤمِنٍ حافَظَ عَلَى الصَّلَوات ِالمَفروضَةِ فَصَلّاها لِوَقتِها فَلَيس َهذا مِنَ الغافِلينَ .

Imam Al-Bakir(AS) ya ce: Duk muminin da ya kiyayesalloli biyar na farillaya salla ce ta a lokutantawannan ba ya cikin gafalallu.

قال الامام الرضا عليه السّلام: بِرُّ الوالِدَينِ واجِبٌ وإن كانامُشرِكَينِ ولا طاعَةَ لَهُما في مَعصِيَةِالخالِقِ .

Imam Rida(AS) ya ce: Bin iyayewajibi ne ko da kuwamushirikai ne , amma baa biyayya a garesu  a sabon mahalicci.

 

قال الامام على عليه السّلام: صِلُوا أرحامَكُم وإن قَطَعُوكُم

Imam Ali (AS) ya ce: Ku sadar da zumuncinkukoda sun yanke ku.

قال الامام على عليه السّلام  : المُؤمِنُ نَفسُهُ مِنهُ في تَعَبٍوَالنّاسُ مِنهُ في راحَةٍ .

Imam Ali (AS) ya ce: Mumini ransa tana wahala dagagareshi amma mutane suna jindadi da nutsuwada  shi.



back 1 2 3 4 5 next