Hadisan ma'asumaiManzon Allah (S.A.W) ya ce : Wanda ya wulakanta salla ba ya dagacikinmu, ba kuma zai zotafkina ba , a’a samWallahi!. قال الامام الباقرعليه السّلام: أيّÙما Ù…ÙؤمÙÙ†Ù ØاÙَظَ عَلَى الصَّلَوات ÙالمَÙروضَة٠Ùَصَلّاها Ù„ÙوَقتÙها Ùَلَيس َهذا Ù…ÙÙ†ÙŽ الغاÙÙلينَ . Imam Al-Bakir(AS) ya ce: Duk muminin da ya kiyayesalloli biyar na farillaya salla ce ta a lokutantawannan ba ya cikin gafalallu. قال الامام الرضا عليه السّلام: بÙرّ٠الوالÙدَين٠واجÙبٌ وإن كانامÙشرÙكَين٠ولا طاعَةَ Ù„ÙŽÙ‡Ùما ÙÙŠ مَعصÙÙŠÙŽØ©ÙالخالÙÙ‚Ù . Imam Rida(AS) ya ce: Bin iyayewajibi ne ko da kuwamushirikai ne , amma baa biyayya a garesu a sabon mahalicci. قال الامام على عليه السّلام: صÙÙ„Ùوا أرØامَكÙÙ… وإن قَطَعÙوكÙÙ… Imam Ali (AS) ya ce: Ku sadar da zumuncinkukoda sun yanke ku. قال الامام على عليه السّلام : المÙؤمÙÙ†Ù Ù†ÙŽÙسÙÙ‡Ù Ù…Ùنه٠ÙÙŠ تَعَبÙوَالنّاس٠مÙنه٠ÙÙŠ راØÙŽØ©Ù . Imam Ali (AS) ya ce: Mumini ransa tana wahala dagagareshi amma mutane suna jindadi da nutsuwada shi.
|