Hadisan ma'asumaiImam Ali (AS) ya ce: Wanda dariyarsa ta yawaitakwarjininsa zai tafi. قال الامام على عليه السّلام: Ø£Øمَق٠النّاس٠مَن ظَنَّ أنَّه٠أعقَل٠النّاس٠. Imam Ali (AS) ya ce: Mafi wautar mutane wandaya yi tsammaninshi ya fi mutane hankali. قال الامام على عليه السّلام: عَجÙبت٠لÙلمÙتَكَبّÙر٠الَّذي كانَ بÙالأَمس٠نÙØ·Ùَةً ويَكون٠غَداً جيÙَةً . Imam Ali (AS) ya ce: Na yimamaki daga wanda yakegirman kai wanda jiya shi mani ne gobekuma zai zama mushe (matacce). قال الامام على عليه السّلام: صاØÙب٠السَّوء٠قÙطعَةٌ Ù…ÙÙ†ÙŽ النّار٠. Imam Ali (AS) ya ce: Mai mummunanaiki shi yanki ne na wuta. قال الامام على عليه السّلام: ضادّÙوا التَّوانÙÙ‰ÙŽ بÙالعَزم٠. Imam Ali (AS) ya ce: Ku kishiyanci (ku yi maganin) sakaci(lalaci) da himma. قال الامام على عليه السّلام: مَرارَة٠الدّÙنيا Øَلاوَة٠الآخÙرَة٠Imam Ali (AS) ya ce: Dacin duniya shi ne zakin lahira.
|